Alkahira (IQNA) Dar Al-Ifta na kasar Masar ya sanar da mayar da martani ga zaben raba gardama cewa bai halatta a sanya wa wani masallaci sunan masallacin Al-Aqsa ba.
Lambar Labari: 3490214 Ranar Watsawa : 2023/11/27
Tehran (IQNA) daruruwan matasa a cikin yankin zirin Gaza suna gudanar da gangamin nuna goyon bayansu ga al’ummar birnin Quds.
Lambar Labari: 3485892 Ranar Watsawa : 2021/05/08
Tehran (IQNA) mutane 1000 ne kawai suka gudanar da sallar Juma’a a yau a masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3485260 Ranar Watsawa : 2020/10/09